Luke 24:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku duba hannuwana da ƙafafuna. Ai, ni ne da kaina! Ku taɓa ni ku ji, ai, fatalwa ba ta da nama da ƙashi, yadda kuke gani nake da su.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُدُوبَ حَنُّوَنَ دَ ڧَڢَاڢُنَ كُغَنِ، أَيْ، نِنٜىٰ دَكَيْنَ؞ كُتَٻَنِ، كُجِ، دُوانْ ڢَتَلْوَ بَاتَدَ نَامَ دَ ڧَشِ، يَدَّ كُكٜىٰ غَنِ نَكٜىٰ دَسُو؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku dubi hannuwana da ƙafafuna, ai, ni ne da kaina. Ku taɓa ni, ku ji, don fatalwa ba ta da nama da ƙashi, yadda kuke gani nake da su.”