Luke 24:44 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, โ€œWannan shi ne abin da na gaya muku tun ina tare da ku cewa, dole a cika kome da aka rubuta game da ni, a cikin Dokar Musa, da Annabawa, da kuma Zabura.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐู…ูุณู ยซูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู’ ุชูู†ู’ ุงู•ูู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒููˆ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฏููˆุงู’ู„ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูŽ ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุฏูŽ ู„ูุชู‘ูŽุชู‘ูŽฺขูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฒูŽุจููˆุฑูŽุงุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce musu, โ€œWannan ita ce maganata da na gaya muku tun muna tare, cewa lalle ne a cika duk abin da yake rubuce game da ni a Attaura ta Musa, da littattafan annabawa, da kuma Zabura.โ€