Luke 3:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta goma sha biyar ta mulkin Kaisar Tiberiyus, a lokacin Buntus Bilatus ne gwamnar Yahudiya, Hiridus kuma yana sarautar Galili, ษanโuwansa Filibus yana sarautar Ituriya da Tarakunitis, Lisaniyas kuma yana sarautar Abiline.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ุดูููฐููุฑูุง ุชูุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููุฑู ููู
ููููู ููููุณูุฑู ุชูุจูุฑููู ููููฐุ ุจูููุชูุณู ุจูููุชูุณู ูููู ู
ููููู ูููููููู ูููููุฏูููุ ููุฑูุฏูุณู ูููู ู
ููููู ุบููููููุ ุทูููุนูููููุณู ฺขูููุจูุณู ูููู ู
ููููู ุงููุชูุฑููู ุฏู ุชูุฑูููููุชูุณูุ ููุณูุงููููุณู ูููู ู
ููููู ุงููุจูููููฐููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta goma sha biyar ta mulkin Kaisar Tibariyas, Buntus Bilatus yana mulkin Yahudiya, Hirudus yana sarautar Galili, ษan'uwansa Filibus yana sarauta Ituriya da Tarakunitas, Lisaniyas kuma yana sarautar Abiliya,