Luke 3:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waɗansu sojoji suka tambaye shi, “Mu fa? Me ya kamata mu yi?” Sai ya amsa ya ce, “Kada ku ƙwace kuɗin mutane, kada kuma ku yi shaidar ƙarya. Ku yi haƙuri da abin da ake biyanku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُواْجُواْجِ مَا سُكَ تَمْبَيٜىٰشِ «مُو ڢَا؟ مٜىٰ ذَامُيِ؟» سَيْ يَثٜىٰ مُسُ «كَدَ كُتِلَسْتَ وَمُتَنٜىٰ سُبَاكُ كُطِ، كُمَ كَدَ كُيِ ڧَضْيَا عَكَنْسُ سَبُواْدَ سُنْڧِے سُبَاكُ؞ كُغُواْدٜىٰ دَ أَبِنْدَ عَكٜىٰ بِيَنْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu soja ma suka tambaye shi, “To, mu fa, me za mu yi?” Sai ya ce musu, “Kada ku yi wa kowa ƙwace ko ƙazafi. Ku dai dangana da albashinku.”