Luke 3:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suka zuba ido, suna kuma tunani a zuciyarsu, ko Yohanna ne Kiristi wanda ake sauraron zuwansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููููููฐ ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุฌูุถูุงูู ุฐูููุงูู ุงููููู
ูุณููุญูุ ุณููู ุฏูููููุณู ุณููููู ุชูููุงูู ุงูู ุฐููุซูููุง ูููุงู ููุญูููู ุดููููููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yake mutane duk sun zaฦu, kowa yana wuswasi a ransa a game da Yahaya, ko watakila shi ne Almasihu,