Luke 3:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da kalmomi masu yawa Yohanna ya yi wa mutane gargaɗi, ya kuma yi musu wa’azin bishara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ وَطَنْسُ غَرْغَطِے مَاسُيَوَ، يَحْيَى يَيِ وَمُتَنٜىٰ وَعَظِنْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka, da waɗansu gargaɗi masu yawa, Yahaya ya yi wa jama'a bishara.