Luke 3:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin ne Annas da Kayifas suke manyan firistoci. Sai maganar Allah ta zo wa Yohanna, ɗan Zakariya a hamada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُمَ هَنَّنَ دَ كَيَڢَ سُونٜىٰ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے؞ أَوَنَّنْ لُواْكَثِ كُوَ سَيْ كَلْمَرْ اللَّهْ تَذُواْ وَ يَحْيَى طَنْ زَكَرِيَّا أَدَاجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
a zamanin da Hanana da Kayafa suke manyan firistoci, Maganar Allah ta zaike wa Yahaya ɗan Zakariya a jeji.