Luke 3:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda yake a rubuce a littafin annabi Ishaya. “Muryar mai kira a hamada, ‘Ku shirya wa Ubangiji hanya, ku miƙe hanyoyi dominsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْ أَنَّبِے عِشَايَ ثٜىٰوَ «مُرْيَ مَيْ كِرَا أَدَاجِ تَنَ ثٜىٰوَ ‹كُشِرْيَ وَ عُبَنْ‌غِجِ حَنْيَ، كُڠَرَ هَنْيُواْيِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yadda yake a rubuce a Littafin Annabi Ishaya cewa, “Muryar mai kira a jeji tana cewa, Ku shirya wa Ubangiji tafarki, Ku miƙe hanyoyinsa,