Luke 3:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a cike kowane kwari, a farfashe kowane dutse da kowane tudu. Za a miƙe hanyoyin da suka karkace, a gyaggyara hanyoyi masu gargaɗa su zama sumul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ ثِثِّكَ كُواْوَنٜىٰ ݣُورِ، ذَاعَ ݣُونْتَرْدَ كُواْوَنٜىٰ دُوڟٜىٰ دَ كُواْوَنٜىٰ بَبَّنْ تُدُ؞ ذَاعَ مِيڧٜىٰ حَنْيَرْ دَ تَكٜىٰدَ ݣُونَ ݣُونَ، أَڠَرَ مُومُّنَرْ حَنْيَ دُواْمِنْ تَيِ ݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a cike kowane kwari, Kowane dutse da kowane tsauni za a baje su. Za a miƙe karkatattun wurare, Za a bi da hanyoyin da ba su biyu ba.