Luke 3:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yohanna ya ce wa taron da suke zuwa domin yฤ yi musu baftisma, โKu macizai! Wa ya gargaษe ku, ku guje wa fushin nan mai zuwa?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููููููฐุ ููุญูููู ููุซูููฐ ููุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุฑู ุฏูุณูููุฐููุงู ุฏููุงูู
ููู ูููู ู
ูุณู ุจฺูขูุชูุณูู
ูุ ยซููู ฺงูููโุบูููุฑู ู
ููุบูููููฐูู ู
ูุซููุธููู! ูู ููุบูุฑูุบูุทูููฐูู ููุบูุฌูููฐ ููุญูููููุซูููููู ู
ููู ุฐูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, Yahaya ya ce wa taron jama'ar da yake zuwa domin ya yi musu baftisma, โKu macizai! Wa ya gargaษe ku ku guje wa fushin nan mai zuwa?