Luke 4:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Iblis ya gama dukan wannan gwajin, ya bar shi sai lokacin da wata dama ta samu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ شَيْطَنْ يَغَمَ ڠُودَ عِيسَىٰ عَتَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ، سَيْ يَبَرْشِ نَطَنْ لُواْكَثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da Iblis ya gama irin dukan gwaje-gwajensa, ya rabu da shi ɗan lokaci tukuna.