Luke 4:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kuwa ba shi naɗaɗɗen littafin annabi Ishaya. Da ya buɗe, sai ya sami wurin da aka rubuta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عَكَ مِيڧَ مَسَ لِتَّڢِنْ أَنَّبِے عِشَايَ؞ يَكُنْثٜىٰ لِتَّڢِنْ يَنٜىٰمِ يَكُمَ سَامِ وُرِنْ دَ عَكَ رُبُوتَ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka miƙa masa Littafin Annabi Ishaya, ya buɗe littafin, ya sami inda aka rubuta cewa,