Luke 4:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce musu, โTabbatacce, na san za ku faษa mini karin maganan nan, โLikita, warkar da kanka! Ka kuma yi abin da muka ji ka yi a Kafarnahum, a nan garinka.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุง ุณููู ุฐูุงูู ุบููู ู
ููู ููุฑููู ู
ูุบูููุฑู ููููุ โนููููุชูุ ููููุฑูููุฑู ุฏูููููููุโบ ุฐูุงูู ููู
ู ุซูููฐู
ูููุ โนูููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ู
ูููุฌู ูููู ุงูู ฺููขูุฑูููููู
ู ุงูููููู ุบูุฑููููู ู
ูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce musu, โLalle za ku faษa mini karin maganan nan, โLikita, warkar da kanka.โ Za ku kuma ce mini, โDuk abin da muka ji ka yi a Kafarnahum, ka yi a nan garinku mana.โ โ