Luke 4:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, ba a aiki Iliya ga ko ɗaya a cikinsu ba. Sai dai zuwa ga wata gwauruwa da take a Zarefat, a yankin Sidon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَعَ عَيْكُواْ دَ أَنَّبِے إِلْيَاسُ ذُوَا وُرِنْ كُواْ طَيَ دَغَ ثِكِنْسُبَ؞ أَيْ، ذُوَا وُرِنْ وَتَ مَثٜىٰنْ دَ مِجِنْتَ يَمُتُ أَ ظَرٜىٰڢَتْ دَيَكٜىٰ عَيَنْكِنْ سِدُوانْ نٜىٰ عَكَ عَيْكٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka ba a aiki Iliya gun ko ɗaya daga cikinsu ba, sai ga wata mace kaɗai a Zarifat ta ƙasar Sidon wadda mijinta ya mutu.