Luke 4:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutanen da suke cikin majami’a suka fusata ƙwarai da jin wannan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَمُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ مَجَمِعَ سُكَجِ وَنَّنْ مَغَنَ، سَيْ هَوْشِ يَكَامَسُ دُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka ji haka, duk waɗanda suke a majami'a suka husata ƙwarai.