Luke 4:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tashi, suka fitar da Yesu bayan gari, suka kai shi goshin tudun da aka gina garin, don su ture shi ƙasa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَتَاشِ سُكَ ڢِتَرْدَ عِيسَىٰ بَايَنْ غَرِ، حَرْ سُكَ كَيْشِ كَنْ تُدُنْ دَ عَكَغِنَ غَرِنْسُ عَكَيْ؞ سُنْ سُواْ سُتُورَشِ يَڢَاطِ دَغَ كَنْ تُدُنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka tashi suka fitar da shi bayan gari, har suka kai shi goshin dutsen da aka gina garinsu a kai, don su jefa shi ƙasa.