Luke 4:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin majami’ar, akwai wani mutum mai aljani, wani mugun ruhu. Mutumin ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ مَجَمِعَرْ، أَݣَويْ وَنِ مُتُمْ مَيْ ڧَظَامِنْ رُوحُ؞ سَيْ يَتَادَ مُرْيَ دَ ڧَرْڢِے يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A majami'ar kuwa akwai wani mutum mai baƙin aljan. Sai ya ta da murya da ƙarfi ya ce,