Luke 4:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Labarinsa kuwa ya bazu ko’ina a cikin ƙasar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ أَبِنْدَ عِيسَىٰ يَيِ، يَسَا أَنْبَظَ لَابَرِنْسَ كُواْعِنَ عَڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Labarinsa duk ya bazu ko'ina a kewayen ƙasar.