Luke 4:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bugu da ฦari, aljanu suka fiffita daga cikin mutane da yawa suna ihu suna cewa, โKai ฦan Allah ne!โ Amma ya kwaษe su, ya hana su magana, don sun san cewa shi ne Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌููู ููู
ู ุณููู ฺขูุชู ุฏูุบู ุฌููููู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุณููู ุงููููู ุณููู ุซูููฐูู ยซูููู ุทููู ุงูููููู ููููฐ!ยป ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ฺูููุงููุชูุง ู
ูุณูุ ููููููุงุณู ู
ูุบูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุณููู ุณููู ุซูููฐูู ุดููููููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aljannu kuma suka fita daga mutane da yawa, suna ihu suna cewa, โKai ฦan Allah ne!โ Amma ya tsawata musu, ya hana su magana, don sun sani shi ne Almasihu.