Luke 4:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da gari yana wayewa, sai Yesu ya je inda ba kowa. Mutane suka yi ta nemansa, da suka zo inda yake, sai suka yi ƙoƙari su hana shi barinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ غَرِ يَوَايٜىٰ سَيْ عِيسَىٰ يَبَرْ غَرِنْ يَجٜىٰ عِنْدَ بَا كُواْوَ؞ مُتَنٜىٰ سُكَيِ تَنٜىٰمَنْسَ، حَرْ سُكَ سَامٜىٰشِ؞ سُكَيِ ڧُواْڧَرِ سُهَنَشِ ذُوَا وَنِ وُرِے كُمَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da gari ya waye ya fita, ya tafi wani wurin inda ba kowa. Sai taro masu yawa suka yi ta nemansa, suka je wurinsa. Sonsu ne su tsaishe shi, don kada ya tashi daga gare su,