Luke 4:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ya ce, “Dole in yi wa’azin bisharar mulkin Allah ga sauran garuruwa, saboda wannan ne aka aiko ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَثٜىٰ مُسُ «يَا كَمَاتَ إِنْ كَيْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے نَمُلْكٍ اللَّهْ غَ وَطَنْسُ غَرُرُوَ، غَمَا سَبُواْدَ وَنَّنْ دَلِيلِنْ نٜىٰ عَكَ عَيْكُواْ نِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma ya ce musu, “Lalle ne in yi wa sauran garuruwa bisharar Mulkin Allah, domin saboda wannan nufi ne aka aiko ni.”