Luke 4:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake, ‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, kuma shi kaɗai za ka bauta wa.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ مَسَ «أَ رُبُوثٜىٰ يَكٜىٰثٜىٰوَ « ‹كَيِ وَ عُبَنْ‌غِجِ اللَّهْ نْكَ سُجَّدَ، كُمَ شِے كَطَيْ ذَاكَ بَوْتَا مَسَ!› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa masa ya ce, “A rubuce yake cewa, ‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, Shi kaɗai za ka bauta wa.’ ”