Luke 4:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Iblis, ya kai shi Urushalima ya sa ya tsaya a kan wuri mafi tsayi na haikali ya ce, โ€œIn kai ฦŠan Allah ne, ka yi tsalle daga nan zuwa ฦ™asa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุดูŽูŠู’ุทูŽู†ู’ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒูœู‰ูฐุดู ุฐููˆูŽุง ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุŒ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ ุดู ุซูŽู†ู’ ุจูุณูŽ ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ูุŒ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽ ยซุนูุฏูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ุทูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐุŒ ูƒูŽูŠู ฺŸูŽู„ู‘ูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ู†ูŽู†ู’ ูƒูŽฺขูŽุงุทูŽ ฺงูŽุณูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma ya kai shi Urushalima, ya ษ—ora shi can kan tsororuwar Haikali, ya ce masa, โ€œIn dai kai ฦŠan Allah ne, to, dira ฦ™asa daga nan,