Luke 5:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya umarce shi ya ce, โKada ka gaya wa kowa, amma ka tafi ka nuna kanka ga firist, ka kuma miฦa hadayu da Musa ya umarta, saboda tsarkakewarka ta zama shaida a gare su.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุดู ููุซูููฐ ยซููุฏู ููุบููููู ูููุงูููุ ุนูู
ููุง ููุฌูููฐ ููููููู ูููููู ุงููููุฑููู ฺขูุฑูุณูุชูุ ููููู
ููู ููุฏูุงูู ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ุนููู ุฏููุงูู ฺูุจูุชูุซูููฐููุ ูููู ุญููู ุฏููุงูู ููุชูุจููุชูุฑู ููุฌูู
ูุนู ุซูููฐูู ุงฺูููููุจูุชูุซูููฐููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya kwaษe shi kada ya gaya wa kowa, ya ce, โSai dai ka je wurin firist ya gan ka, ka kuma yi hadaya saboda tsarkakewarka, domin tabbatarwa a gare su, kamar yadda Musa ya umarta.โ