Luke 5:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, labarinsa ya ฦara bazuwa sosai, har taron mutane suka dinga zuwa don jinsa, da kuma neman warkarwa daga cututtukansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุณููู ุบูุจู ุบูุจู ููุงุจูุฑููู ุนููุณูููฐ ููููููฐ ุชูููุ ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุณููู ุฏูููโุบู ุฐูููุง ุฏููุงูู
ููู ุณูุฌููุดูุ ุณููู ููููฐู
ููู ููุฑูููููฐูู ุฏูุบู ุฏููููู ุซููุชูุชููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk da haka labarinsa sai ฦara yaษuwa yake yi, har taro masu yawan gaske suka yi ta zuwa domin su saurare shi, a kuma warkar da su daga rashin lafiyarsu.