Luke 5:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ga waɗansu mutane suka kawo wani shanyayye a kan tabarma. Suka yi ƙoƙari su shigar da shi cikin gidan, domin su kwantar da shi a gaban Yesu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْغَا وَطَنْسُ مُتَنٜىٰ سُنْ كَٰوُاْ وَنِ شَنْيَيّٜىٰ ݣُونْثٜىٰ عَكَنْ تَبَرْمَ؞ سُنَ ڧُواْڧَرِ سُكَيْشِ ثِكِنْ غِدَا دُواْمِنْ سُݣُونْتَرْ دَشِ أَغَبَنْ عِيسَىٰ ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga waɗansu mutane ɗauke da wani shanyayye a kan shimfiɗa, suna ƙoƙari su shigar da shi su ajiye shi a gaban Yesu.