Luke 5:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya hangi jiragen ruwa biyu a bakin tafkin, waɗanda masu kamun kifi suka bari suna wankin abin kamun kifinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَغَ جِضَاغٜىٰ بِيُ عَ أَجِيٜىٰ عَبَاكِنْ تٜىٰكُنْ؞ مَاسُ كَامُنْ كِيڢِنْ كُوَ سُنْ ڢِتَ سُنَ وَنْكٜىٰ رَاغَرْسُ تَكَامُنْ كِيڢِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya hangi ƙananan jirage biyu a bakin tekun, masuntan kuwa sun fita daga cikinsu, suna wankin tarunansu.