Luke 5:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Farisiyawa da malaman dokoki suka fara yin tunani a zukatansu, โWane ne wannan mutum da yake saษo haka? Wa zai iya gafarta zunubai, in ba Allah kaษai ba?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููู
ู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุชูุฑูููฐุฏู ฺขูุฑูุณูููุงููุง ุณููู ฺขูุงุฑูุซูููฐ ููุฌููููููุณู ยซููููููฐููููฐ ููููููู ุฏู ููููููฐูููู ู
ูุบูููุฑู ุตูุงูปููุงู ูู ุงูููููู ุญููู! ุงูููููู ููููฐ ููุทููู ููููููฐุฏู ุฅูููููุงู ููุบูุงฺขูุฑูุชู ุฐูููุจููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai malaman Attaura da Farisiyawa suka fara wuswasi cewa, โWane ne wannan da yake maganar saษo? Wa yake iya gafarta zunubi banda Allah shi kaษai?โ