Luke 5:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan, ya tashi tsaye a gabansu, ya ɗauki tabarmar da yake kwance a kai, ya tafi gida, yana yabon Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَنْ دَنَنْ مُتُمِنَّنْ يَتَاشِ أَعِدُوانْ كُواْوَ، يَطَوْكِ تَبَرْمَرْدَ دَا يَكٜىٰ ݣُونْثٜىٰ عَكَيْ، يَتَڢِے غِدَا، يَنَ يَبُوانْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan take ya tashi a gaban idonsu, ya ɗauki abin kwanciyarsa, ya tafi gida, yana ɗaukaka Allah.