Luke 5:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya shiga ɗaya jirgin ruwan da yake na Siman, ya kuma roƙe shi yă tura shi kaɗan daga gaci. Sai ya zauna a jirgin ruwan, ya koyar da mutane daga ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَشِغَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ جِضَاغٜىٰنْ، وَنْدَ يَكٜىٰ نَ بِتْرُسْ، يَكُمَ ضُواْڧٜىٰشِ يَتُورَ جِضْغٍ ذُوَا ثِكِنْ ضُوَ كَطَنْ؞ سَيْ يَذَوْنَ عَثِكِ يَنَ كُواْيَ وَمُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya shiga ɗaya jirgin, wanda yake na Bitrus, ya roƙe shi ya ɗan zakuɗa da jirgin daga bakin gaci. Sai ya zauna ya yi ta koya wa taro masu yawa daga jirgin.