Luke 5:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce masa, โAlmajiran Yohanna sukan yi azumi da adduโa, haka ma almajiran Farisiyawa, amma naka sai ci da sha.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููุณู ุณูููุซูููฐ ูู ุนููุณูููฐ ยซุงููููู
ูุฌูุฑููู ููุญูููู ุณููููููู ุงููุธูู
ู ุนููููู ุนููููู ุณููููู ููู
ููู ุงููุฏููุนูุ ุญูููู
ูุง ูู ฺขูุฑูุณูููุงููุงุ ุนูู
ููุง ููุงูู ุณูููุซู ุฏู ุดูุง ุณูููููฐูู ูููููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce masa, โAlmajiran Yahaya suna azumi a kai a kai, suna kuma addu'a, haka kuma almajiran Farisiyawa, amma naka suna ci suna sha.โ