Luke 5:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya gama magana, sai ya ce wa Siman, “Ka tuƙa jirgin zuwa inda akwai zurfi, ka saukar da abin kamun kifinka ka kama kifi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَغَمَ مَغَنَ، سَيْيَثٜىٰ وَ بِتْرُسْ «كَڧَارَ تُورَ جِضْغٍ ذُوَا عِنْدَ أَݣَويْ ظُرْڢِ، كُسَكِ رَاغَرْ كَامُنْ كِيڢِنْكُ، كُجَٰوُاْ كِيڢِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya gama magana, ya ce wa Bitrus, “Zakuɗa da jirgin zuwa wuri mai zurfi, ku saki tarunanku, ku janyo kifi.”