Luke 5:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama mamaki ya kama shi da abokansa duka, saboda yawan kifin da suka kama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا شِے دَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ تَرٜىٰ دَشِ دُكَ، مَامَاكِ يَكَامَسُ سُواْسَيْ سَبُواْدَ يَوَنْ كِيڢِنَّنْ دَ سُكَ كَامَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin shi da waɗanda suke tare da shi duka, mamaki ya kama su saboda kifin nan da suka janyo,