Luke 6:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wata ranar Asabbaci, Yesu yana bi ta gonakin hatsi, sai almajiran suka fara kakkarya kan hatsi suna murjewa a hannuwansu suna ci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ عِيسَىٰ دَ أَلْمَجِرَنْسَ سُكَبِے تَغُواْنَكِنْ حَڟِنْ أَلْكَمَ، سَيْ أَلْمَجِرَنْ سُكَ كَرْيَ وَطَنْسُ كَنْ أَلْكَمَ سُنَ مُرْجٜىٰوَ سُنَثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana ran Asabar, yana ratsa gonakin alkama, sai almajiransa suka zāgi alkamar, suna murtsukewa suna ci.