Luke 6:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waɗansu Farisiyawa suka ce, “Me ya sa kuke yin abin da doka ta hana yi a ranar Asabbaci?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَطَنْسُ ڢَرِسِيَاوَا سُكَثٜىٰ «مٜىٰيَسَا كُكٜىٰيِنْ أَبِنْدَ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى تَحَنَ عَيِ أَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai waɗansu Farisiyawa suka ce, “Don me kuke yin abin da bai halatta a yi ba a ran Asabar?”