Luke 6:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu yi farin ciki a wannan rana, ku kuma yi tsalle don murna, saboda ladarku yana da yawa a sama. Gama haka kakanninsu suka yi wa annabawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงูููู ููููููู ฺููขูุฑูุ ูููู ฺขูุถู ุซููู! ููููู
ููู ุถููู ุฏููุงูู
ููู ฺขูุถู ุซูููุ ุบูู
ูุง ููุงุฏููููู ูููู ุฏููููู ุงูู ุณูู
ูุ ุบูู
ูุง ุญููู ููุงูููููููุณู ู
ูุง ุณููููู ูู ุงูููููุจูุงูููู ุฏู ุณููู ุฑูุบูุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi farin ciki a wannan rana, ku yi tsalle don murna, domin ga shi, sakamakonku mai yawa ne a Sama. Haka kakanninsu ma suka yi wa annabawa.