Luke 6:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani ya mare ka a wannan kumatu, juya masa ɗayan ma, in wani ya ƙwace maka babban riga, kada ma ka hana masa ’yar cikin ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ يَمَرٜىٰكَ أَوَنَّنْ كُمَتُ، كَجُويَا مَسَ طَيَنْ مَا؞ عِدَنْ وَنِ يَڨُوثٜىٰ مَكَ بَبَّرْ رِغَا، كَثِرٜىٰ رِغَرْ ثِكِنْ مَا كَبَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda ya mare ka a kunci ɗaya, juya masa ɗaya kuncin kuma. Wanda ya ƙwace maka mayafi, kada ka hana masa taguwarka ma.