Luke 6:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa musu ya ce, “Ashe, ba ku taɓa karanta abin da Dawuda ya yi, sa’ad da shi da abokan tafiyarsa suka ji yunwa ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَأَمْسَ مُسُ يَثٜىٰ «أَشٜىٰ، بَكُ كَرَنْتَ أَبِنْدَ دَاوُدَ يَيِبَ سَعَدَّ شِ تَرٜىٰدَ مُتَنٜىٰنْسَ سُكَجِ يُنْوَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ashe, ba ku taɓa karanta abin da Dawuda ya yi ba sa'ad da ya ji yunwa, shi da abokan tafiyarsa?