Luke 6:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In kana ƙaunar masu ƙaunarka ne kawai, ina ribar wannan? Ko masu zunubi ma suna ƙaunar waɗanda suke ƙaunarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ كُنَ ڧَوْنَرْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ڧَوْنَرْكُ نٜىٰ كَوَيْ، يَيَ ذَاكُ سَامِ أَلْبَرْكَ؟ كُواْ مَاسُ ذُنُوبِ مَا سُنَ ڧَوْنَرْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ڧَوْنَرْسُ نٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In masoyanku kawai kuke ƙauna wane lada ne da ku? Ai, ko masu zunubi ma suna ƙaunar masoyansu.