Luke 6:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma kana yin alheri ga masu yi maka ne kaษ—ai, ina ribar wannan? Ko masu zunubi ma suna yin haka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ูƒูู†ูŽ ูŠูู†ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑู ุบูŽ ู…ูŽุงุณู ูŠูู…ููƒู ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽูˆูŽูŠู’ุŒ ูŠูŽูŠูŽ ุฐูŽุงูƒู ุณูŽุงู…ู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุŸ ูƒููˆุงู’ ู…ูŽุงุณู ุฐูู†ููˆุจู ู…ูŽุง ุณูู†ูŽูŠูู†ู’ ุญูŽูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuma sai waษ—anda suke muku alheri kawai kuke yi wa alheri, wane lada ne da ku? Ai, ko masu zunubi ma haka suke yi.