Luke 6:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kana ba da bashi ga mutanen da za su iya biyan ka ne kawai, ina ribar wannan? Ko masu zunubi ma, suna ba da bashi ga masu zunubi, da fata za a biya su tsab.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ููู
ู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุฐูุงุณู ุนููู ุจููููููู ููููฐ ููููููฐุจูุงุณู ุจูุงุดูุ ูููู ุฐูุงูู ุณูุงู
ู ุงููููุจูุฑูููุ ูููุงู ู
ูุงุณู ุฐููููุจู ู
ูุง ุณููู ุจูุงุฏู ุจูุงุดู ุบู ู
ูุงุณู ุฐููููุจู ุฏููุงูู ุนูุจูููุณู ุฏูููุฏููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuma sai ga waษanda kuke tsammani za su biya ku ne kuke ba da rance, wane lada ne da ku? Ai, ko masu zunubi ma, sukan ba masu zunubi rance, don a biya su daidai.