Luke 6:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKada ku ษora wa wani, ku ma ba za a ษora muku ba. Kada ku yanke wa wani hukunci, ku ma ba za a yanke muku ba. Ku gafarta, ku ma za a gafarta muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุฏู ููุดูุฑูุนูููุชู ูููุงูููุ ููู ููู
ู ุจูุฐูุงุนููู ู
ูููุจูุ ููุฏู ููุญูููููุชู ูููุงูููุ ููู ููู
ู ุจูุฐูุงุนู ุญูููููุชู ููุจูุ ููููุงฺขูููฐ ูููููุงูููุ ููู ููู
ู ุฐูุงุนู ููุงฺขูููฐ ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKada ku ษora wa kowa laifi, ku ma ba za a ษora muku ba. Kada ku yi wa kowa mugun zato, ku ma ba za a yi muku ba. Ku yafe, ku ma sai a yafe muku.