Luke 6:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya shiga gidan Allah, ya ɗauki keɓaɓɓen burodi, sa’an nan ya ci abin da firistoci kaɗai sukan ci bisa ga doka. Ya kuma ba wa abokan tafiyarsa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَدَّ دَاوُدَ يَشِغَ غِدَنْ اللَّهْ ، يَطَوْكِ غُرَاسَرْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ، يَثِ، حَرْ مَا يَبَا أَبُواْكَنْ تَڢِيَرْسَ أَبِنْدَ بَيْ كَمَاتَ كُواْوَ يَثِبَ سَيْ ڢِرِسْتُواْثِے كَطَيْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yadda ya shiga masujadar Allah, ya ɗauki keɓaɓɓiyar gurasan nan ya ci, har ma ya ba abokan tafiyarsa, wadda ba ta halatta kowa ya ci ba, sai firistoci kaɗai?”