Luke 6:40 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦalibi bai fi malaminsa ba, sai dai kowane ษalibi wanda ya sami cikakkiyar koyarwa, zai zama kamar malaminsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุง ุทููู ู
ูููุฑูููุชูููุฏู ฺููขู ู
ูููู
ูููุณูุ ุนูู
ููุง ูููุงูููููููฐ ุทููู ู
ูููุฑูููุชู ููููุฏู ููุบูู
ู ููุฑูุงุชูููุณูุ ุฐูููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ู
ูููู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Almajiri ba ya fin malaminsa. Amma kowa aka karantar da shi sosai, sai ya zama kamar malaminsa.