Luke 6:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaya za ka ce wa ษanโuwanka, โฦanโuwa, bari in cire maka ษan tsinke da yake idonka,โ alhali kuwa, kai kanka ka kฤsa ganin gungumen da yake a naka ido? Kai munafuki! Ka fara cire gungumen daga idonka, saโan nan za ka iya gani sosai, ka kuma cire ษan tsinken da yake a idon ษanโuwanka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ููู
ู ุฐูุงูู ุนูููุซูููฐ ููุทูููุนูููููููุ โนููููุ ุทูููุนูููููุ ุจูุฑู ุงููููุซูุฑูููฐ ู
ููู ุทููู ฺูููููููฐููููู ุฏูููููููฐ ุนูุฏููุงููููุโบ ุจูุงูููู ููู
ู ุจููู ุนููู ุบููููู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุฏูููููููฐ ุงูู ููุงูู ุนูุฏููุงูู ุจูุ ูููู ู
ูููุงฺขููู! ฺููขูุงุฑู ุซูุฑูููฐ ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุฏูููููููฐ ุซููููู ุนูุฏููุงูููู ุชูููููุ ุฏููุงูู ููุงุนููู ุบููู ุณููุงูุณููู ููุฏูู ุฐูุงูู ุนููู ุซูุฑูููฐ ุทููู ฺูููููููฐูู ุฏูููููููฐ ุซููููู ุนูุฏููุงูู ุทูููุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦaฦa kuma za ka iya ce wa ษan'uwanka, โYa ษan'uwana, bari in cire maka ษan hakin da yake a idonka,โ alhali kuwa kai kanka ba ka ga gungumen da yake a naka ido ba? Kai munafuki! Sai ka fara cire gungumen da yake a idonka tukuna sa'an nan ka gani sosai yadda za ka cire ษan hakin da yake a idon ษan'uwanka.โ