Luke 6:47 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan nuna muku kwatancin mutumin da yakan zo wurina, yă ji kalmomina, yă kuma aikata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَنْدَ يَذُواْ وُرِينَ يَسَوْرَرَتَ، يَكُمَيِ أَبِنْدَ نَثٜىٰ يَيِ، ذَنْ ݣُوتَنْتَا مُكُ يَدَّ مُتُمِنَّنْ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mai zuwa wurina, yake jin maganata, yake kuma aikata ta, zan nuna muku kwatancinsa.