Luke 6:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yesu ya san abin da suke tunani. Sai ya ce wa mutumin mai shanyayyen hannun, โTashi ka tsaya a gaban kowa.โ Sai ya tashi ya tsaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ููุณููู ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐ ุชูููุงููุ ุณููู ููุซูููฐ ููู
ูุชูู
ูููููู ยซุชูุงุดู ููุฐููุงู ฺููููู ุงููููููุยป ุณููู ู
ูุชูู
ููู ููุชูุงุดู ููุฐููุงู ฺููููู ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa ya san tunaninsu. Sai ya ce wa mai shanyayyen hannun, โTaso, ka tsaya nan tsakiya.โ Sai ya tashi, ya tsaya a wurin.