Luke 6:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce musu, โIna tambayarku, me ya kamata a yi bisa ga doka, a ranar Asabbaci, a aikata alheri ko a aikata mugunta, a ceci rai, ko a hallaka shi?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุงูููู ุชูู
ูุจูููุฑูููุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ููุฏูุงุซูููฐ ุนููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููุชูุ ุนููู ุงููููุญูููฐุฑู ูููุงู ุนููู ู
ูุบูููุชูุงุ ุนูุซูููฐุซู ุฑูููุ ูููุงู ุงูู ููููููุงุดูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce musu, โIna yi muku tambaya. Ya halatta ran Asabar a yi alheri ko mugunta? A ceci rai, ko a hallaka shi?โ