Luke 7:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba a daɗe ba, sai Yesu ya tafi wani garin da ake kira Nayin. Almajiransa da taro mai yawa suka tafi tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَادَ دَطٜىٰوَبَ، سَيْ عِيسَىٰ يَتَڢِے وَنِ غَرِنْ دَ عَكٜىٰثٜىٰ دَشِ نَيِنْ، أَلْمَجِرَنْسَ دَ مُتَنٜىٰ دَيَوَ كُمَ سُكَ تَڢِے تَرٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba da daɗewa ba, Yesu ya tafi wani gari, wai shi Nayin, almajiransa da kuma babban taro suka tafi da shi.