Luke 7:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya yi kusa da ฦ™ofar garin, sai ga wata gawa ana fitowa da ita. Shi ne ษ—a kaษ—ai ga mahaifiyarsa, ita kuma gwauruwa ce. Taro mai yawa daga garin yana tare da ita.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุณููƒูŽูŠู ูƒูุณูŽุฏูŽ ฺงููˆุงู’ฺขูŽุฑู’ ุดูุบูŽ ุบูŽุฑูู†ู’ุŒ ุณูŽูŠู’ุบูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณูู†ูŽ ฺขูุชููˆุงู’ูˆูŽ ุฏูŽ ุบูŽุงูˆูŽุฑู’ ูˆูŽู†ู ุณูŽูˆู’ุฑูŽูŠูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุดู ูƒูŽุทูŽูŠู’ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณูŽ ุชูŽุญูŽูŠู’ฺขูŽุŒ ู…ูุฌูู†ู’ุชูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽู…ูุชูุž ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑูู†ู’ ุณูู†ูŽ ู…ูŽุชูŽ ุฑูŽูƒููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kusaci ฦ™ofar garin ke nan, sai ga wani mamaci ana ษ—auke da shi, shi kaษ—ai ne wajen uwa tasa, mijinta kuwa ya mutu. Mutanen gari da yawa sun rako ta.